iqna

IQNA

gina tarbiya
Tafarkin tarbiyyar annabawa; Musa (a.s) / 22
Tehran (IQNA) Mutane masu jaruntaka da wadanda ba sa tsoron karfin makami da karfin wasu sun kasance abin sha'awa a tsawon tarihi kamar yadda aka san su da bayyanar tsayin daka da jajircewa. Annabawan Allah suna cikin mutanen da suke dogara ga ikon Allah.
Lambar Labari: 3489680    Ranar Watsawa : 2023/08/21

Tehran (IQNA) an fara gudanar da zaman taro na kasa da kasa kan irin gudunmawar da mata suke bayarwa wajen tabbatar da sulhu a duniya.
Lambar Labari: 3485656    Ranar Watsawa : 2021/02/16